Bayani kan maƙalaMarubuci, Nicolas Négoce, BBC Africa, Nioronigué da Marubuci, Abayomi Adisa, BBC Africa, LagosMintuna 6 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Gargaɗi: Akwai bayanai da za su iya tayar da hankali Zaune a cikin wani ɗaki mai duhu a wani sansanin ƴan gudun hijira da ke ƙasar Ivory Coast, Aminata Yameoga mai shekara 57 a duniya, na tuna yadda masu iƙirarin jihadi