Jump to content

Pakistan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImagePakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پٲکِستان (ks)
پاڪستان (skr)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara
Image

Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda Ikhlas (mul) Fassara, Punjab (en) Fassara, Khyber Pakhtunkhwa (en) Fassara, Azad Kashmir (en) Fassara, Sindh (mul) Fassara da Balochistan
Wuri
Image Map
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
• Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) Fassara)
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) Fassara da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Bangare na South Asia (en) Fassara
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (mul) Fassara (28,251 ft)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) Fassara, presidencies and provinces of British India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Asif Ali Zardari (en) Fassara (2024)
• Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Pakistan (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk
Image
kasuwar pakistan

Fakistan; Ƙasa ce da ke a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan.

A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da titi dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudancin ƙasar. Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin ƙasa gaba ɗaya na (880,940 km2) (340,130 square mita) (gami da yankunan da Pakistan ke rike da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama kasa ta (34) a Duniya.

Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta (1960), Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.

Sunan Pakistan tana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Alamomin kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Alamomin kasa a Pakistan

Alamomin kasar Pakistan (a hukumance)
Dabbar kasa Markhor Image
Tsuntsun kasa Chukar Image
Bishiyar kasa Cedrus deodara Image
Bishiyar kasa Jasminum officinale Image
Dabbar gado ta kasa Snow Leopard Image
Tsuntsun gado na kasa Shaheen Falcon Image
Dabbar ruwa ta kasa Indus river dolphin Image
National reptile Indus Crocodile Image
Kifin kasa Tor putitora Image
Halittar kasa Bufo stomaticus Image
Kafilfilon kasa Indian purple emperor Image
Kayan maarin kasa Mango Image
Amfanin gona na kasa Sugarcane Image
Barasar kasa Sugarcane juice Image
Kayan karin kuzari na kasa Okra Image
Abincin kasa Pakistani Biryani (Beef) Image
Wasan kasa Field hockey Image
Adon kasa Salwar kameez Image
Masallacin kasa Faisal Mosque Image
Gidan Tarihi na kasa Mazar-e-Quaid Image
Kogin kasa Indus River Image
Tsaunin kasa K2 Image
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Image

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

Image

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Image

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya
Image

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Image

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha