BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, IAEA ta tura batun nukiliyar Iran gaban Kwamitin Tsaro na MDD
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Laraba 09/09/2026
Yadda matashi ya yanki yatsansa don kai wa 'boka' kan miliyan 80 a Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce bincikenta ya gano cewa matashin ya aikata hakan ne bayan an yi masa alƙawarin samun ɗimbin kuɗi, amma daga bisani ya ce bai samu kuɗin da aka yi masa alƙawari ba.
Dabbobi 10 mafiya haɗari a duniya
Wace dabba ce ke haddasa mutuwar mutane mafi yawa a kowace shekara? Idan ka yi tunanin zaki ne, to ka yi kuskure.
Yadda ƴandaba suka hana Peter Obi shiga Makurdi a jihar Benue
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya fito ya bayyana cewa an hana shi shiga wasu al'ummomin da ya yi niyyar ziyarta a jihar Benue.
Fitattun ƴanƙwallo da za su iya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2026
Bikin na bana na da muhimmanci saboda zai cika shekara 70 tun lokacin da aka ƙirƙiro kyautar a shekarar 1956.
Jerin ƴantakarar gwamna na jam'iyyar NDC a Najeriya
Kamar sauran jam'iyyu ita ma jam'iyyar hamayya ta NDC ta fitar da jerin ƴan takarar da za su nemi goyon bayan mambobinta domin jagorantar jihohin ƙasar daban-daban.
Yadda bidiyo ya fallasa mutumin da ake zargi da hare-haren 9/11 kan Amurka
Bidiyon da sauran shaidun da FBI ta kasa rabawa sun lalata musantawar Omar al-Bayoumi na tsawon shekaru 25.
Hanyoyi 10 na nuna hamayya a tsarin dimokraɗiyya
Hamayya na daga cikin muhimman ginshiƙan tsarin dimokraɗiyya, domin tana taimakawa wajen tabbatar da cewa masu mulki suna aiki cikin gaskiya da riƙon amana.
Iran ta ce ta "ƙwace" jirgin ruwan Amurka mai sarrafa kansa
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Talata 08/09/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 9 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 9 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 9 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 9 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Liverpool da United na son Thiaw, Chelsea za ta taya Scott
Liverpool da Manchester United na sa ido kan Malick Thiaw, Chelsea na shirin gabatar da tayi domin sayen ɗan wasan tsakiyar Ingila na Bournemouth, Alex Scott, yayin da James Rodriguez ke tattaunawar komawa Serie B.
KAI TSAYE, Kane na cikin jerin ƴanwasa 30 masu takarar Ballon d'Or a bana
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 7 zuwa 12 ga watan Satumbar 2026.
Wace ƙungiya ce za ta lashe gasar Champions League ta bana?
Gasar Champions League ta dawo - wa zai lashe wannan shahararren kofin a birnin Madrid a ranar 5 ga watan Yunin shekara mai zuwa?
Chiesa zai iya barin Liverpool, AC Milan za ta taya Endrick
Ɗan wasan Liverpool Federico Chiesa , zai nemi barin ƙungiyar a watan Janairu idan har ya fuskanci matsalar samun isasshen lokacin buga wasa bayan ya dawo daga jinya
Ƴan wasan da suka haura shekara 40 suna taka leda
Yayin da yawancin ƴan wasa ke yin ritaya yayin da suka ɗan haura shekara talatin, akwai wasu ƴan wasa ƙwallon ƙafa ƙalilan da ke ci gaba da nuna bajinta duk da cewa shekaru sun ɗan kama su.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yaya shugabar ƙasar Tanzaniya Samia Suluhu za ta yi takaba?
Babban ƙalubalen da Shugaba Samia ke fuskanta ya shafi yadda za ta taƙaita al'amuran rayuwarta da suka shafi hulɗa da jama'a da zirga-zirga kamar yadda ƙa'idojin idda suka tanada.
'Yadda nake sana'ar ɗaukar cikin wasu don haifa musu ƴaƴa'
Sana'ar Fidelia ita ce dakon juna-biyu. Ta haifa wa wasu mutane ƴan-uku a kwanakin baya, yanzu kuma tana shirin sake ɗaukar wani cikin.
Me ya sa Dangote zai sayar da hannun jarin matatarsa, kuma ta yaya hakan zai shafe ku?
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya sanar da cewa cikin kwanaki masu zuwa zai fara sayar da hannun jari a matatar man fetur ɗinsa.
Waɗanne saƙonni APC ke son aikawa a tarukan da take yi a jihohi?
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara gangamin siyasa gabanin babban zaɓen 2027, inda ta gudanar da wani babban taro a Kano, wanda ya samu halartar manyan ƴan jam'iyyar daga ciki da wajen jihar.
Abin da BBC ta gano kan yarjejeniyar nukiliya tsakanin Saudiyya da Amurka
BBC Persian ta samu kwafin yarjejeniyar nukiliya tsakanin Amurka da Saudiyya da aka sanya wa hannu a watan Yuli, kuma yarjejeniyar ba ta ƙunshi wani sharadi da ke tilasta wa Saudiyya ta amince da Isra'ila domin samun shirinta na nukiliya ba.
Taswirar duniya: Ina aka yi kuskure kuma me ake son gyarawa?
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kiran a sauya taswirar duniya da aka fi amfani da ita a yanzu da wata da za ta fi nuna ainihin girman nahiyoyi kamar Afirka.
Za mu mayar da martani idan aka farmaki kadarorinmu - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 07/09/2026
Jerin ƴan takarar gwamna na jam'iyyar ADC a Najeriya
Jam'iyyar ADC ta fitar da sunayen ƴan takarar gwamna da mataimakansu ne saboda a cewarta su ne waɗanda za su tsaya takara a zaɓen 2027.
Yadda mata za su kauce wa ciwon kai na ɓari ɗaya
Wannan cuta ce mai raunana jiki, kuma ta na iya yin babban tasiri ga zamantakewar mutum, aikinsa da kuma lafiyar ƙwaƙwalwarsa.
Wane ne Sanata Shehu Buba da ya musanta zargin ɗaukar nauyin ƴanbindiga?
Sanata Shehu Buba Umar, mai wakiltar Mazaɓar Sanatan Bauchi ta Kudu, ya yi watsi da zarge-zarge da kuma bidiyoyin da suka yaɗu a kafafen sada zumunta da ke danganta shi da wasu da ake zargin shugabannin ƴan bindiga ne.
Da gaske ɗaurin rai-da-rai za ku sha idan kun kasa biyan bashin NELFUND?
Labarin ya nuna cewa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan ɗaliban da suka gaza biyan bashin da suka karɓa daga asusun ba da Lamunin karatu na Najeriya (NELFUND)
Barazana huɗu da ke fuskantar babban zaɓen Najeriya na 2027
INEC ta sanya ranar 20 ga Fabrairun 2027 domin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisun tarayya
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































