Jump to content

Theatre

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageTheatre
Image
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naperforming arts building (en) Fassara, theatre venue (en) Fassara da cultural building (en) Fassara
Amfanigidan wasan kwaikwayo
Occupant (en) Fassaratheatre company (en) Fassara
Image
Theatre Gurin wasan kwaikwayo
Image
Theatre
Image
theatre

Wurin Gabatar da Wasan Kwaikwayo ko gidan wasan kwaikwayo wuri ne wanda ake amfani don gabatar da wasan kwaikwayo kai tsaye, yawanci 'yan wasan kwaikwayo ne gabatar da ƙwarewarsu akan wani abu na gaske ko kirkiraren abu a gaban yan kallo kai tsaye a wani killataccen wuri.[1] Masu wasan kwaikwayo na gabatar da wasan kwaikwayonsu ga masu sauraro ta hanyar haɗin kai, magana, waƙa, kiɗa, da rawa. Ana amfani da abubuwa na fasaha, kamar fenti da zane-zane da haske don kawata wurin wasan.[2]