Log inSign up
Usman Adk🔺
30.9K posts
Image
user avatar
Usman Adk🔺
@CreativityEngr
Web3 Advocate || Developer || CTO @TrustChain0 || Contributor @avax, spreading 🔺doption
Joined October 2021
862
Following
4,961
Followers
  • Pinned
    user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Sep 3, 2025
    This summer, @avax proved it’s not just tech hype - it’s real adoption.🌍🔥 From Visa payments to on-chain tickets and loyalty programs, Avalanche is where capital connects. Here’s how adoption is happening on Avalanche 🧵👇
    Image
    56K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 21, 2025
    YADDA ZAKA FARA BAYYANA KANKA A WEB3 – KODA BAKA DA FOLLOWERS Jama'a Barkan Mu da dare – GN everyone! A jiya Na Nuna muku yadda zaku gyara Profile din ku. Kama daga gyara bio, saka profile pic mai credibility har Zuwa kan Pinning Post. INA FATAN KUN GYARA? A yanzu Kana da
    17K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 20, 2025
    YADDA ZAKA GYARA ACCOUNT DINKA DOMIN KAJA HANKALIN PROJETS A WEB3 Wasu daga cikinku suna da ilimi sosai – amma ba a ganin su. Me yasa? ❌ Bio dinku babu crypto identity ❌ Babu pinned post mai bada hint akan abinda kuke yi ❌ Profile picture naka baya da credibility ❌ Babu
    11K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 24, 2025
    YADDA ZAKA ZABI ABUBUWAN DA ZAKA RIKA RUBUTAWA A WEB3 – BA TARE DA KA KWAFI NA WANI BA 👇 Ga Masu Tambayar Ta ina ya kamata su fara Web3—wannan Post din nasu ne, wanda zai zama sharar fage gare su. Jama'a Barka da dare! Kamar yadda nayi alƙawari shekaranjiya, yau zan nuna muku
    8.8K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jul 9, 2025
    YADDA ZAKA ZAMA CONTENT CREATOR A WEB3 – From ZERO To HERO! 👇 Jama'a Barka da Dare! A yau zamu ɗora da Role na farko daga cikin manyan roles ɗin Web3 da muka lissafa jiya: Content Creator. Idan kana sha’awar rubutu, maganganu, graphics, ko videos. This Role is Yours! ↘️ Mene
    4K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    May 4, 2025
    I’ve been in Web3 long enough to know it’s not just hype, it’s work. It's what you've share, built, and Contribute. Over the years, I have: - Created value-driven content, to educate and onboard users into crypto space and Web3. - Hunted and claimed real airdrops and still
    24K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 23, 2025
    DABARAR SAMUN FOLLOWERS A WEB3 - REAL FOLLOWERS NOT BOTS👇 GN Fam 🧡 Da yawa daga cikinku sun gyara profile dinsu Sun fara posting… Sun zabi identity… Nasan yanzu tambayar data fi Yawo Ita ce: YADDA ZAN SAMU FOLLOWERS NA GASKIYA A WEB3? Ga Dabarar da nayi amfani da ita –
    6.7K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jul 8, 2025
    YADDA ZAKA FARA NEMAN AIKI A WEB3 (STEP-BY-STEP) GN Frens! 🧡 A Yau kuma Zamuyi duba izuwa yadda zaku fara Trying neman Ayyuka,domin ina yawan samun Tambayoyi daga Mutane Mabanbanta, masu Followers da marasa Followers akan yadda zasu samu kudi a We3! To Yana da kyau kusani Sai
    2.8K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jul 24, 2025
    YADDA ZAKA SAMU AIKIN KA NA FARKO A WEB3💥 Jama'a Barka da dare! Today's Alpha is 🔥 Ku karanta sannu a hankali, a karshe na saka List na wasu manyan Websites da zaku iya exploring Ku dinga samun Kuɗi💸 👉 Ayi Like and Retweet for others Also Bookmark it🔖 Let's Dive in.
    3.2K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jul 7, 2025
    YADDA ZAKA YI BOOSTING ACCOUNT DINKA A X (TWITTER) – IN SIMPLE & SMART WAY 👇 GN Fam🧡 A yau kuma zamu kalli wasu dabaru masu sauƙi masu ƙarfi da zasu taimaka maka ka haɓaka (boost) Account ɗinka a X – ba tare da amfani da bots ko wani ko spam Contents ba. A Web3, idan kana so
    3.3K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jul 11, 2025
    WEB3 AMBASSADOR ROLE - YADDA ZAKA ZAMA AMBASSADOR A WEB3 Jama'a Barka da dare, #TGIF! Ambassador role yana daya daga cikin hanyoyin da masu son aiki a Web3 suke farawa dashi. Amma da yawa basu fahimci me ake nufi da ambassador din ba, ko sanin yadda ake samun shi. A yau zan
    2.7K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 17, 2025
    Finally, the legend followed back! 🙌🏽 Big thanks to you, boss @SunusiMinjibir 👏🏽 Your knowledge, motivation, and kindness are always a huge source of inspiration for us in the Web3 space. You're not just building SCTv Africa — you're building people. May the Almighty continue
    Image
    3.9K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Jun 22, 2025
    DABARAR GINA IDENTITY A WEB3 – ABIN DA ZA'A GANE KA DA SHI Jama'a Barka da dare! A Jiya na nuna muku yadda zaku fara bayyana kanku a duniyar Web3 bayan na nuna muku yadda zaku gyara Profiles dinku. So Tunda yanzu kuna da profile masu kyau, Kuma kun riga kun fara bayyana kanku
    4.7K
  • user avatar
    Usman Adk🔺
    @CreativityEngr
    Aug 7, 2025
    GURAREN DA ZAKA IYA NEMO AIKI A WEB3! A Yau zamu bada cikakken Misali na yadda zako iya samo Aiki da kanka bro. Sedai fa Hanyoyin Samun aiki a Web3 sunada Yawa, Ma'ana irin sources da zaka iya exploring ka samo aiki. Kafin muje zuwa ga Alpha din, a daure Ayi Like da Retweet
    3.6K

New to X?

Sign up now to get your own personalized timeline!

Create account

By signing up, you agree to the Terms of Service and Privacy Policy, including Cookie Use.

Terms·Privacy·Cookies·Accessibility·Ads Info·© 2026 X Corp.
Don't miss what's happening
People on X are the first to know.
Log inSign up
Advertisement
Advertisement