A Web3 mutane da yawa suna tunanin:
“Ni ban san kowa ba, ta yaya zan samu opportunity ko Jobs?”
Amma gaskiyar magana ita ce, ba connection kaɗai ke buɗe maka ƙofa ba, kai ko Kanada connection idan baka da ilimin babu wanda zai baka aiki.
Knowledge, skills, research da
Alhamdulillah daga Bude Trustchain Academy zuwa yanzu kwata kwata Classes uku mukayi amma mun yaye dalibai sun kusa 500.
Abin da ya fi bani sha'awa game da TrustChain ba wai yawan students ɗinta bane.
Students ɗin da suka gama ne suke referring sababbin students.
Wani ya kawo
Kana bukatar kasan asalin sirrin dake acikin web3 Jobs?
Kana son sanin damarmaki dake a web3 job dama neman ta ina zaka fara?
Kana buƙatar web3 Jobs hunting strategies?
Kana neman sanin yadda zaka fara tafiyar web3 Jobs?
All it begins here!
Register into @TrustChain0
Good night, Web3.
Just finished my day. I went to class at @TrustChain0 Academy, and after coming back, I started reviewing what our oga @aliy_almustapha taught us.
I also decided to practice what I learned by creating an AI video for our school, TrustChain Academy.
I know