Arewa Web3 Community
85 posts
We're on a mission to onboard, educate, and empower the next generation of builders, creators, and innovators from Northern Nigeria into the Web3 space.
- Space Reminder 🔔 Stay with us tonight, @Yusi0x @CreativityEngr @the_yarimarh Set Your Reminders ⏰ 👉 x.com/i/spaces/1djGX…
- Ga Wanda Sukai Missing Space na Ranar Alhamis data wuce, Wanda mukai akan: YADDA ZAKA NEMO AIKI phase (1) Ku shirya domin zamu dan yi maimaici kaɗan before the AMA🔥 The space will be Hot 🔥 as of Three from our Web3 Gangsters meet💪🔥 Don't miss
- Yan Uwa A gafarce Mu, Mun samu Matsalar Network 🛜 Kada Ku samu damuwa zamu hadu Ranar Alhamis insha Allahu✅ Ranakun Space ɗin dai su ne: 1) Alhamis — 2)Lahadi ✅ 1) Thursday & 2)Sunday ✅ Ku shiga Telegram channel namu domin samun Dukkanin Bayanai: t.me/aw3community
- Set Your Reminders 🔔 Tomorrow with @Yusi0x @CreativityEngr @Uthmankhan0 Yadda zaka na Tura DM Proposal Messages Domin Neman Aiki, At Telegram: t.me/aw3community?l… Tomorrow Tonight ⏰
- Masha Allah, Space yayi Albarka inda muka samu baqi, Oga @UkashatBalaCCII tsohon masanin Blockchain kuma gogagge a fannin Web3, ya bada shawarwari masu matukar Muhimmanci shima. Muna godiya. Ga wanda sukayi Missing, Munyi Recording kamar yadda aka saba, Godiya ga #AWC Core Team.






